A.m. 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa, masanin zuciyar kowa, ya yi musu shaida da ya ba su Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda ya ba mu.

A.m. 15

A.m. 15:1-13