A.m. 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a Listira akwai wani mutum a zaune, wanda ƙafafunsa ba su da ƙarfi, gurgu ne tun da aka haife shi, bai ma taɓa tafiya ba.

A.m. 14

A.m. 14:2-15