A.m. 13:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da al'ummai suka ji haka, suka yi farin ciki, suka ɗaukaka Maganar Ubangiji, ɗaukacin kuma waɗanda aka ƙaddara wa samun rai madawwami suka ba da gaskiya.

A.m. 13

A.m. 13:47-50