A.m. 13:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kam, bayan da ya bauta wa mutanen zamaninsa bisa ga nufin Allah, ya yi barci, aka binne shi tare da kakanninsa, ya kuwa ruɓe.

A.m. 13

A.m. 13:33-37