A.m. 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka roƙa a naɗa musu sarki, sai Allah ya ba su Saul ɗan Kish, mutumin kabilar Biliyaminu, har shekara arba'in.

A.m. 13

A.m. 13:16-25