A.m. 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce, “Kai babban maha'inci, munafiƙi, ɗan Iblis, magabcin adalci duka, ba za ka daina karkata miƙaƙƙun hanyoyin Ubangiji ba?

A.m. 13

A.m. 13:5-18