A.m. 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ga abin ya ƙayatar da Yahudawa, har wa yau kuma ya kama Bitrus, shi ma. Kwanakin idin abinci marar yisti ne kuwa.

A.m. 12

A.m. 12:1-5