A.m. 11:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

bayan ya same shi kuwa, sai ya kawo shi Antakiya. Shekara sur suna taruwa da Ikkilisiya, suna koya wa mutane masu yawan gaske. A Antakiya ne aka fara kiran masu bi da suna Kirista.

A.m. 11

A.m. 11:21-30