A.m. 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka ji haka, suka rasa ta cewa, suka kuma ɗaukaka Allah suka ce, “Ashe, har al'ummai ma Allah ya ba su tuba zuwa rai.”

A.m. 11

A.m. 11:11-22