A.m. 10:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Da mala'ikan da ya yi masa magana ya tafi, ya kira barorinsa biyu, da kuma wani soja mai ibada daga cikin waɗanda suke yi masa hidima kullum.

8. Da ya ba su labarin kome, ya aike su Yafa.

9. Kashegari suna cikin tafiya, sun zo kusa da gari ke nan, sai Bitrus ya hau kan soro yin addu'a, wajen rana tsaka.

A.m. 10