A.m. 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka da suka taru, suka tambaye shi suka ce, “Ya Ubangiji, yanzu ne za ka sāke kafa wa Isra'ila mulki?”

A.m. 1

A.m. 1:1-15