A.m. 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ku 'yan'uwana, lalle ne a cika Nassin nan da Ruhu Mai Tsarki ya faɗa a dā ta bakin Dawuda a game da Yahuza, wanda ya yi wa masu kama Yesu jagaba.

A.m. 1

A.m. 1:9-19