Afi 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku iyayengiji, ku ma ku yi musu haka, ku bar tsorata su, ku sani, shi wanda yake Ubangijinsu da ku duka, yana Sama, shi kuwa ba ya zaɓe.

Afi 6

Afi 6:6-13