Afi 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a koyaushe kuna addu'a da roƙo ta wurin ikon Ruhu ba fāsawa. A kan wannan manufa ku tsaya da kaifinku da matuƙar naci, kuna yi wa dukan tsarkaka addu'a.

Afi 6

Afi 6:14-24