Afi 5:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka dai, sai kowane ɗayanku ya ƙaunaci matarsa kamar kansa, ita matar kuwa ta yi wa mijinta ladabi.

Afi 5

Afi 5:30-33