Afi 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don miji shi ne shugaban matarsa, kamar yadda Almasihu yake shugaban Ikkilisiya, wato, jikinsa, shi kansa kuma shi ne Mai Ceton jikin.

Afi 5

Afi 5:22-31