Afi 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kuna zance da junanku da kalmomin zabura, da waƙoƙin yabo, da waƙoƙi na ruhu, kuna raira waƙoƙi da zabura ga Ubangiji da yabo a zukatanku.

Afi 5

Afi 5:12-28