Afi 2:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. dukan wanda aka haɗa tsarin ginin a cikinsa, yana kuma tashi ya zama haikali tsattsarka na Ubangiji.

22. A cikinsa ne ku kuma aka gina ku, ku zama mazaunin Allah ta wurin Ruhu.

Afi 2