Afi 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma tuna a lokacin nan a rabe kuke da Almasihu, bare ne ga jama'ar Isra'ila, bāƙi ne ga alkawaran nan da Allah ya yi, marasa bege, marasa Allah kuma a duniya.

Afi 2

Afi 2:2-19