Afi 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, mu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Almasihu Yesu musamman domin mu yi kyawawan ayyuka, waɗanda Allah ya tanadar mana tun da fari, mu yi.

Afi 2

Afi 2:9-18