2 Tim 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai kuwa, sai ka natsu a cikin kowane hali, ka jure wa shan wuya, kana aikin mai bishara, ka cika hidimarka.

2 Tim 4

2 Tim 4:1-13