2 Tim 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don lokaci zai zo da mutane ba za su jure sahihiyar koyarwa ba, amma saboda kunnensu yana ƙaiƙayi, sai su taro masu koyarwa da za su biya musu muradinsu.

2 Tim 4

2 Tim 4:2-10