2 Tim 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun abu, ya kuma kiyaye ni, ya kai ni ga Mulkinsa na Sama. Ɗaukaka tă tabbata a gare shi har abada abadin. Amin! Amin!

2 Tim 4

2 Tim 4:12-22