2 Tim 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin Dimas, saboda ƙaunar duniyar nan, ya yashe ni, ya tafi Tasalonika. Karaska ya tafi ƙasar Galatiya, Titus kuma ya tafi ƙasar Dalmatiya.

2 Tim 4

2 Tim 4:2-18