2 Tim 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma yadda tun kana ɗan ƙaramin yaro ka san Littattafai masu tsarki, waɗanda suke koya maka hanyar samun ceto ta dalilin bangaskiya ga Almasihu Yesu.

2 Tim 3

2 Tim 3:9-17