2 Tim 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi nesa da masu maganganun banza na sāɓo. Sai daɗa jan mutane zuwa ga rashin bin Allah suke yi,

2 Tim 2

2 Tim 2:10-20