2 Tim 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka riƙa tuna musu da haka, ka kuma gama su da Ubangiji, kada su yi jayayya a kan maganganu, don ba ta da wani amfani, sai ɓad da masu ji kawai take yi.

2 Tim 2

2 Tim 2:8-17