2 Tim 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton nan da yake samuwa ta wurin Almasihu, a game da madawwamiyar ɗaukaka.

2 Tim 2

2 Tim 2:4-14