2 Tim 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, kada ka ji kunyar ba da shaidar Ubangijinmu, da kuma tawa, ni da nake ɗan sarƙa saboda shi, sai dai mu jure wa shan wuya tare, saboda bishara, bisa ga ikon Allah,

2 Tim 1

2 Tim 1:5-9