2 Tim 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina gode wa Allah, wanda nake bauta wa da lamiri mai tsabta, kamar yadda kakannina suka yi, duk sa'ad da nake tunawa da kai a cikin addu'ata ba fāsawa.

2 Tim 1

2 Tim 1:1-7