2 Tim 1:17-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. Har ma da ya zo Roma, sai ya neme ni ido a rufe, ya kuwa same ni.

18. Ubangiji ya yi masa jinƙai a waccan rana. Ka dai sani sarai yadda ya yi ɗawainiya mai yawa a Afisa.

2 Tim 1