2 Tim 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yă yi wa iyalin Onisifaras jinƙai, don sau da yawa yake sanyaya mini zuciya, bai kuwa ji kunyar ɗaurina da aka yi ba.

2 Tim 1

2 Tim 1:14-18