2 Tim 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi koyi da sahihiyar maganar da ka ji daga gare ni, da bangaskiya da ƙauna da take ga Almasihu Yesu.

2 Tim 1

2 Tim 1:4-14