2 Tim 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wadda a yanzu aka bayyana ta bayyanar Mai Cetonmu Almasihu Yesu, wanda ya shafe mutuwa, ya kuma bayyana rai da rashin mutuwa, ta wurin bishara.

2 Tim 1

2 Tim 1:1-11