2 Tas 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba don ba mu da halaliya a wurinku ba ne, a'a, sai dai don mu zama abin misali a gare ku kawai, don ku yi koyi da mu.

2 Tas 3

2 Tas 3:5-12