2 Tas 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, 'yan'uwa, muna yi muku umarni da sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu, ku fita daga sha'anin kowane ɗan'uwa malalaci, wanda ba ya bin ka'idodin da kuka samu a wurinmu.

2 Tas 3

2 Tas 3:1-11