2 Tas 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Bulus, ni nake rubuto wannan Gaisuwa da hannuna. Ita ce kuwa shaidar kowace wasiƙata. Rubutun hannuna ke nan.

2 Tas 3

2 Tas 3:11-18