2 Tas 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'an nan ne fa sarkin tawayen zai bayyana, Ubangiji Yesu kuwa zai hallaka shi da hucin bakinsa, ya kuma shafe shi da bayyanarsa a ranar komowarsa.

2 Tas 2

2 Tas 2:1-15