2 Tas 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku dage, ku kuma riƙi ka'idodin da muka koya muku kankan, ko da baka ko ta wurin wasiƙa.

2 Tas 2

2 Tas 2:14-17