2 Tas 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don a ɗaukaka sunan Ubangijinmu Yesu a cikinku, ku kuma a cikinsa, bisa ga alherin Allahnmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu.

2 Tas 1

2 Tas 1:6-12