2 Tar 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki ya sa azurfa ta gama gari, kamar duwatsu a Urushalima, ya kuma sa itatuwan al'ul su yalwata kamar itatuwan ɓaure a Shefela.

2 Tar 9

2 Tar 9:19-31