2 Tar 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ƙera garkuwa ɗari uku ƙanana na zinariya, kowace garkuwa nauyinta shekel ɗari uku ne. Sarki fa ya ajiye su a gidan da aka gina da katakai daga Lebanon.

2 Tar 9

2 Tar 9:7-22