2 Tar 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

banda wadda 'yan kasuwa da fatake sukan kawo masa. Dukan sarakunan Arabiya da masu mulkin ƙasar kuma sun kawo wa Sulemanu zinariya da azurfa.

2 Tar 9

2 Tar 9:4-18