2 Tar 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka kuma barorin Hiram tare da barorin Sulemanu waɗanda suka kawo zinariya daga Ofir, sun kuma kawo itatuwan algum da duwatsu masu daraja.

2 Tar 9

2 Tar 9:7-19