2 Tar 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Sulemanu bai bautar da kowa daga cikin mutanen Isra'ila ba, su ne mayaƙansa, da shugabannin yaƙi, da shugabannin karusansa, da mahayan dawakansa.

2 Tar 8

2 Tar 8:6-11