2 Tar 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Sulemanu ya kammala aikinsa, da aka aza harsashin gina Haikalin Ubangiji, har zuwa ran da aka gama. Haka kuwa aka kammala aikin Haikalin Ubangiji.

2 Tar 8

2 Tar 8:11-18