2 Tar 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haikali kuwa, wanda aka ɗaukaka, duk mai wucewa zai yi mamaki ya ce, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi wa wannan ƙasa da wannan Haikali haka?’

2 Tar 7

2 Tar 7:16-22