2 Tar 7:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ka juya, ka bar dokokina da umarnaina waɗanda na sa a gabanka, har ka shiga bautar gumaka kana musu sujada,

2 Tar 7

2 Tar 7:16-22