2 Tar 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa na riga na zaɓi wannan Haikali, na kuwa keɓe shi domin sunana ya kasance a wurin har abada. Idanuna da zuciyata kuma za su kasance a wurin kullayaumin.

2 Tar 7

2 Tar 7:7-17