2 Tar 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Sulemanu ya gama yin addu'arsa, sai wuta ta sauko daga sama, ta cinye hadayar ƙonawa tare da sauran hadayu, darajar Ubangiji kuma ta cika Haikalin.

2 Tar 7

2 Tar 7:1-11